Abale, Daukakar sa Da Wanda Ya Yanka Masa Suna
DADY HIKIMA. wanine dady hikima a cikin masana antar Kannywood dady hikima shine wanda ake kiransa da abale inkiya ojo yasami wannan sunane na abale a cikin wani film mai dogon zango.
Wanda ake kiransa da aduniya series shirin film din aduniya yasamu dau kaka a fadin arewacin NIGERIA sakamakon wasu sababbin kalmomi da ake amfani dasu acikin shirin.
Shi kuma daddy hikima yasamu sunan abale ne tahanyar wannan shirin na aduniya.
Bayan yasamu karbuwa a gurin alumar hauwa sai yazamo tauraro wanda babu kamar shi acikin shirin film din aduniya.
Ya wawashe masoyan manyan jaruman kannywood a lokacin da yafara tasowa daga nan nefa manya manyan mashinya fina finan hausa sukafara nemansa saboda sushiryamasa fina finai a matsayinsa na babban jarumi mai tasuwa.

San nan kuma yataka rawar gani a fina finai kamar haka
1 na farko_aduniya-shirin film din tijjani asase
2 sai na Biyu_farin wata shakallo-shirin film din adam a zango
3 sai na ukunsu_labarina-shirin film din aminu saira
4 sai na hudu_indaranka-shiri mai ka yatarwa
5 sai na biyar_sanda-shirin film din dady hikima abale da sauran fina finan hausa.
A yanzu haka abale yana daya daga cikin man yan jaruman kannywood wan da suke taka rawar gani a wan nan lokacin.
Nasan daga cikinku wasu zasuso suji abale ya dade yana harkar film kokuma bai dade ba a yanzu haka kamar yadda kuka sane shine.
Idan kaji wane baban zaba saboda alumma da sama sunsan da cewa dau kaka koneman suna baya samuwa lokaci kan kane in bawani ikon Allah ba sai kaga wani ya dade yana yin abudaya amma lokaci guda saikaga ya samu dau kaka kicin yardar Allah.
Da zaka tam bayi alumma da dama a kan a’i na suka san abale wato dady hikima kenan zasu cema a cikin findin aduniya to amm hakikanin gaskiya
dady hikima tsohon jarumine a masa antar kannywood kuma a yanzu haka yasami dau kaka sosai kuma yana burge mutane sosai.
Sabo da haknema ya bayyana wata kyau tar kude da wani masoyin sa yayimasa kuadene masu yawa sosai yace ba zai taba man tawa da kyau tar da a kaimarba.
Kai indai ta kaice muku bayani a yanzu haka bana tuna nin a kwai wani wanda zai nunawa dady hikima samun ya wan masoya a kulum a cikin masana antar kannywood.

Sa boda wata magana da adam a zango yafada a cikin wani bidiyan sa da abale yake cewa alumma ke duniya mai laya kaki yayi mai zamani yau ni dakudina nake kashe kaina nake a kan wani misali a bunda a zango yake nufi anan shine.
yana kashewa daddy hikima ku dade a cikin farin wata domin ya tallata dady hikima kuma hakane saboda a abale yafi ADAM a ZANGO masoya a cikin farin wata kamar yadda al umma sukayi masu bincike suka gu danar.
A yanzu haka daddy hikima yanan ya cigaba da aikin fim dinsa mai suna SANDA kuma zaike saka wane YouTube dinsa mai suna DADY HIKIMA TV mun gode da ziya zuwa website dinmmu