Aanzu yanzu an saki wani sabon bidiyan Maryam yahaya babbar magana ashe daman abun da yafaru kenan…

Jarumar kannywood maryam yahaya ta tsallake rijiya da baya kowa yasan irin ya madidi da aka da labarin jaruman kannywood maryam yahaya.

Akan abun da yake damun ta har cha akai wani babban mawaki ne yai mata asiri to dai kun san ko da yaushe gaskiya itace take yin halinta ako ina.

Mutane da yawa sun bawa jaruma maryam yahaya shawari kala kala akan yadda zatai rayiwar ta sabo da abun da yafaru da ita sai dai taki dau kan hakan.

Sabo da hakane Datti assalafiy ya fito yai magana akan ta inda yake cewa am bata shawari akan rashin lafiyar ta taki dau kan abun da aka fada mata

Gadai wani faifan bidiyo nasan zakuji komai daga bikin duniyar kannywood sabo da komai yafi dadi idan aka ce asslinsa dan haka assalin labarin..

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *