A wajan auran Jarumi Ali nuhu anyi shagalin da ba’a tabayin irin saba domin ko wacca jaruma, kodai ga wannan bidiyan zai war ware muku komai..

Dan dazan jaruman masana antar kannywood manya da kuma kana kana a wajan shagalin auran babban jarumin masana antar kannywood Ali nuhu.

Wani shagali da jaruman kannywood basu tabayin irin saba Ya bawa kowa da kowa mamaki sabo da yadda suka fitar da wani faifan bidiyo a wajan bikin.

Yadda aka gudanar da wannan biki na babban jarumin masana antar kannywood wato Ali nuhu wanda jaruman kannywood su kece masa sarki

Yanzu dai ga wannan faifan bidiyo Wanda hakan shine zai tabbatar muku da abun da muke fada a wannan lokacin ga bidiyan anan kasa kadan..

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

3
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *