A ido kamar bazai ai kata ba amma shiga kaga bidiyon da aikin sa shiga nan kaga bidiyan…

Babbar magana ana wata ga wata wasu mutanen kam idan ka gansu ko da cemaka akayi zasu iya daga wa mutum murya ma bazasu iya ba amma idan kaga ko kuma ka ji abubuwan da suka

aikata se dai ka dora hannun ka a ka ka sa Iyhu, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar da su idan Sun kasance masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah ka kara tona

Musu Asiri, Ayi ta kama su ana Takaita su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun Gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *